Dandalin Kannywood
A wani rahoto da muka samu a shafin jaridar Hausa Trust ya bayyana yadda shahararren jarumin wasan Hausan nan na masana'antar Kannywood, Alhaji Tanimu Akawu, wanda ya bayyana cewa yanzu haka ya kai kimanin shekaru 18...
Idan ba a manta ba a kwanakin baya an gano bidiyon jarumin nan dan wasan Hausa Alin Shaba rungume da matarsa, inda bidiyon ya dinga yawo a shafukan sada zumunta, kuma mutane da yawa suka dinga Allah wadai da wannan bidiyon...
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa, a safiyar ranar Lahadi, 21 ga watan Yuli, fitattun furodusoshin masaa’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood guda biyu, Usman Mu’azu da Abba Miko Yakasai sun yi mummunan hatsarin mota.
Wani labari da yake ta yawo a shafukan sada zumunta na zamani, irinsu Facebook, Twitter da Instagram, sun nuna cewa akwai yiwuwar fitaccen jarumin wasan Hausa na Kannywood din nan, Ali Nuhu, zai iya zama Ministan Wasanni da...
Shahararren jarumin fina finan Kannywood, Bello Muhammad Bello, wanda aka fi sani da suna General BMB ya cika alkawarin daya dauka na aske tarin gashin dake kansa idan har shugaban kasa Muhammadu Buhari ya lashe zaben 2019.
Fitacciyar jarumar da tayi shuhura a shekarun baya kuma mata ga marigayi jarumi Ahmad S. Nuhu wato Hafsat Shehu ta dawo harkar wasan fina-finan Hausa na Kannywood bayan shekaru goma sha biyu da rasuwar mijinta...
Fitacce kuma mafi shaharar jaruman fina-finan Hausa na dandalin Kannywood, Ali Nuhu, ya yi karin haske dangane da dalilai da suka sanya shamaki a tsakanin shirin fina-finan Arewa da kuma na Kudancin kasar nan.
A wata hira da aka yi da fitaccen jarumin barkwancin nan na fina-finan Hausa, Suleiman Bosho, a gidan rediyon freedom muryar jama'a, ya bayyana cewa: "Banbancin da ke tsakanin 'yan wasan Hausa na da dana yanzu shine, 'yan wasan...
Shahararren dan wasan kwaikwayo na Hausa, watau Kannywood, Sani Moda wanda Allah Ya Jarabta da matsalar rashin lafiya har ta kai ga an yanke masa kafa ya bayyana cewa ya kwashe tsawon shekaru 12 yana jinya kafin a kai ga wannan ma
Dandalin Kannywood
Samu kari