Dandalin Kannywood
Kamar yadda muka sani, sabon rikici ya kunno kai a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, tun bayan billowar labarin kamu da aka yi wa daya daga cikin daraktocin masana'atar mai suna Sanusi Oscar.
Muneerat Abdulsalam ita ce macen da tayi suna akan maganganu na batsa a shafin sanya bidiyo na YouTube, inda ta bayyana cewa abinda take yi gyaran aure ne, kuma ta wallafa a shafinta na Instagram a safiyar ranar Asabar, akan...
A cikin wani bidiyo da yake ta faman yawo a shafukan sada zumunta, ya nuna yadda Aisha Idris wacce ke zaune a kasar Jamus take magana akan fitaccen jarumi Ali Nuhu da irin shawarwarin da ta bashi...
Jarumin fina-finan Hausa Mustapha Naburaska ya shaidawa masoyansa cewa daga rana irin ta yau ya daina yin shirin fim, sannan kuma ya fita daga kungiyar Kannywood har sai lokacin da Allah ya kawo karshen gwamnatin jihar Kano ta...
Shahararren jarumin nan na masana’antar shirya fina-finan Hausa wato Kannywood, Adam A. Zango ya bayyana cewa ya fice daga masana’antar.
Fitaccen jarumin nan na Kannywood, Adam A. Zango ya yi martani akan kamun jarumi Sanusi Oscar da jami’an tsaro suka yi a jihar Kano. Adam Zango ya bayyana cewa a yanzu Sanusi ya sake samun sabuwar ilimi, inda ya karfafa masa gwiwa
Tsohuwar jarumar masana'antar Kannywood Sadiya Haruna ta fallasa asirin yadda ta yi da babban jarumin shirya fina-finai Hausa Alhassan Kwalle. Tsohuwar jarumar ta bayyana cewa yadda suka hadu da ita, ya nuna mata kuru-kuru...
Kasar Amurka karkashin ofishin jakadancinta dake babban birnin tarayya Abuja ta karrama fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan na kungiyar Kannywood, Ali Nuhu. Kasar ta karrama fitaccen jarumin ne a wata sanarwa da ta fitar...
A ranar Asabar ne 3 ga watan Agustan wannan shekarar, fitaccen jarumin Kannywood Adam A Zango, ya aikawa wata matar aure mai suna Misis Lawal Mahmud sakon gargadi, inda ya bukaci mijinta da 'yan uwanta akan su ja mata kunne akan..
Dandalin Kannywood
Samu kari