Dandalin Kannywood
Fitaccen jarumin wasan barkwancin nan na masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Dan Azumi Baba Tsamiyar 'Yan Gurasa, wanda aka fi sani da Kamaye, ya bayyana cewa sakacin su ne ya sanya masana'antar Kannywood ta...
Sananniyar jarumar Nollywood da Kannywoood, Rahama Sadau ta cika shekaru 26 a ranar Asabar da ta gabata. Ta bayyana hakan ne a shafinta na Instagram a ranar.
Innalillahi wa inna ilaihirraji'un, Allah ya yi wa mahaifin fitacciyar jarumar Kannywood, Hafsat Idris, rasuwa. Kamar yadda hoton da jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram, wanda yake nuna dakin asibiti, akwai yuwuwar mahaifin
Fitacciyar tsohuwar jarumar Kannywood, Saiam Muhammada ta ce ko gobe ta samu mijin aure, za ta shiga daga ciki. Jarumar ta dade tana jan zarenta a masana'antar, duk da cewa ba kowane irin fim take fitowa ba, kasancewar ta ce sai t
Fitacciyar jarumar Kannywood da ke jan zarenta a wannan karnin, Rahama Sadau, ta bada sanarwar bude katafaren gidan abincin siyarwa mai suna Sadau Home wanda zzata bude a garin Kaduna kwanaki kadan daga yanzu.
Sananniyar jarumar masana'antar Kannywood din nan da ake kira da Teema Makamashi, ta karyatar cece-kucen jama'a da suke cewa jaruman masana'antar Kannywood din basu da tarbiya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike wa majalisar dattawan tarayyar Najeriya sunayen shugabanni, Kwamishinoni da kuma Membobin da wakilan hukumar alhazan Najeriya wato (NAHCON)...
Mujallar Vanguard, mujalla ce babba a Najeriya wadda take kawo da al’amuran yau da kullum na ciki da wajen Najeriya, wanda baya ga wannan tana tabo har fannin nishadi da wasanni...
Fitacciyar jaruma a cikin masana’antar Kannywood, Hafsat Idris wadda a yanzu za a iya cewa tana sahun gaba a cikin matan da ake yayi a masana’antar, ta fadi yadda ta samu matsala a gidansu lokacin da ta bayyana bukatarta ta...
Dandalin Kannywood
Samu kari