Kotun Kostamare
Wata matar aure mai suna Bilkisu Muhammad a ranar Litinin ta yi kira ga wata kotun shari'a dake garin Kaduna da kada ta tsinke igiyar aurensu da Sirajo Mansur.
Wata kotun kwastamari a Ibadan ta fada wa wasu masoya, Olanrewaju da Fatima, da ke neman saki cewa dama zaman da suka yi tare na shekara 27 ba aure bane don ba
Wata Kotu da ke zamanta a Ilorin, babban birnin jahar Kwara ta ba da umarnin a cigaba da garƙame wani mutumi, Alhaji Haruna, bisa zargin kashe wani mai burodi.
An yanke wa wani rago hukuncin daurin shekaru uku a gidan gyaran hali bayan an rahoto cewa ya tunkuri wata mata hakan kuma ya yi sanadin mutuwarta. Ragon ya kai
Matar aure ta nemi a raba aurensu da mijinta kan zargin cewa baya bata abinci da daukar dawainiyarsu, inda ta yarda za ta biya shi sadakin N40,000 da ya bata.
Wata kotun unguwar Dei-Dei da ke Abuja, a ranar Litinin, ta yanke wa wani direba mai suna Habib Dada mai shekaru 34 hukuncin daurin watanni shida a gidan yari.
Mataimakiyar Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, UN, Amina Mohammed, ta ce ya zama dole a yi adalci game da kashe Deborah Samuel Yakubu, wacce aka halaka
Halima Yunusa, wata budurwa a jihar Kaduna ta kai karar mahaifinta gaban Kotu. inda ta nemi a tilasta masa ta aurar da ita ga wanda zuciyarta ke kauna, Yusuf.
An gurfanar da Minotu Shodimu, mai shekaru 39 gaban kotun majistaren Ebute Meta da ke Jihar Legas bisa zarginta da lalata tsanin Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki
Kotun Kostamare
Samu kari