Dan takara
Sanata Elisha Abbo ya ki yarda ya yi taya Bola Tinubu kamfe saboda ya dauko musulmi. A jiya ‘Yan jam’iyyar ta APC sun fatattaki Sanatan na Arewacin Adamawa
A ranar Alhamis dinnan, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kaddamar da sakatariya da ofishin kamfe na NNPP a Akwa Ibom. John Akpanudoedehe sun tarbi 'dan takaran.
Asiwaju Bola Tinubu mai neman kujerar shugaban kasa a Najeriya yace ya dawo da katfinsa. Tinubu ya shigo Najeriya bayan ya shafe tsawon kwanaki 12 a Birtaniya
Kwamitin NCMC mai aikin kula da yakin neman zaben PDP ya nada wasu sababbin Darektoci. Wadannan Darektoci da mataimakansa za su taimakawa Atiku Abubakar a 2023.
Bashir Ahmaad yace a yau ake sa ran dawowar Bola Tinubu mai neman takaran APC. Babu mamaki nan ba da dadewa ba a ji labari Asiwaju Bola Tinubu ya shigo Najeriya
Atare Awin ta bar mukaminta a Delta saboda tayi maganar siyasa. An fatattaki Mai bada shawarar saboda ta yabi farin jinin Peter Obi, ‘Dan adawar Ifeanyi Okowa.
Wani Lauya ya shigar da karar Mosunmola Sangodara a kotu, ana neman hana ta tsayawa takara a zaben 2023. Lauya ya bukaci a rusa takararta kan karyar satifiket.
Hukuncin da Alkali ya zartar a kan Isiaka Oyetola da Benedict Alabi ya nuna APC ba za ta shiga takara a zaben 2023 ba, wannan shi ne ra'ayin Mr. Daniel Bwala.
Jam’iyyar PDP tayi wani zama na musamman a ranar Talatar nan bayan dawowar Iyorchia Ayu daga waje. Shugaban PDP ya sa a binciki ‘Yan NWC da suka dawo da N122m
Dan takara
Samu kari