Babban bankin Najeriya CBN
Kungiyar kare muradun Fulani Makiyaya a Najeriya, Miyetti Allah, ta bukaci babban bankin Najeriya ya kara wa'adin kai kudaden Naira bankuna da akalla watanni 3.
Wani ‘dan Najeriya ya ba jama’a mamaki bayan da ya kai tsabar kudin har dala dubu dari biyar zuwa banki wanda yayi daidai da N220 miliyan. Yana kirga su a hoto.
Wasu bankunan Najeriyan sun kara ranakun aiki domin karban kudaden yan Najeriya kafin ranar 31 ga watan Junairun da gwamnati tarayya da CBN suka bada wa'adi.
Majalisar dattawa ta bayyana amincewarta da batun sauya fasalin Naira da babban Najeriya, CBN ke shirin yi. Ta yi tsokaci kan wa'adin mayar da kudade banki.
Farashin buhun kayan abinci ya sauka a makon nan. Maganar da ake yi, shinkafa, masara, gero, waken suya da sauran hatsi sun rage tsada a kasuwa a halin yanzu
labarin wani mai kudi da ya zama talaka wanda bai da ko sisi ya zamana inda zai kwana ko makamancin haka na nema ya gagareshi, bayan sauka daga mukamin shugaba
Za a ji Dalar da kwanakin baya ake nema kamar hauka ta zama abin gudu a kasuwar canji a yau. Idan kuwa ‘yan BDC za su saye Dalar, sai ayi wa mutum tayin banza.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno wata babbar mota cike da kudade yan naira dubu-dubu da aka fito da su daga wata jihar arewa, duk sun rube.
Bayan Kwana da Kwanaki Dala Na Tashi, an ji ta karye da N165 a kasuwa. Naira ta fara bada mamaki, yayin da darajar ta ta karu daga N910 zuwa N720 a ‘yan awanni.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari