Babban bankin Najeriya CBN
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Sanusi Lamido Sanusi ya bayyana cewa, gwamnatin kasar na kan bakanta na yin gudan N5,000 a nan gaba kadan, inji shi
Tun da Gwamnan CBN ya bada sanarwar canza takardun kudi, Naira take cigaba da sukurkucewa. Darajar $1 ta kai N818 bayan an bada sanarwar buga sababbin kudi.
Bankin CBN ya lalata takardun Naira na kimanin N6, 000, 000, 000, 000. Kudin da aka kashe domin ayi waje da wadannan kudi daga yawo a hannun jama’a ya kai N3bn.
Mai martaba Muhammadu Sanusi II ya karyata jita-jitar da ke yawo na yunkurin cire Ajami daga kudin Naira. Khalifa ya nuna ba za a cire rubutun daga kudi ba.
Babban bankin Najeriya (CBN) da kuma bankin NIRSAL sun fara karbo kudaden da suka ba 'yan Najeriya rance a 'yan shekarun baya a lokacin annobar Korona ta 2020.
Kingsley Moghalu ya yabi Gwamnan CBN a kan maganar sake buga takardun N200, N500 da N1000 kuma yace CBN yana da damar buga kudi ko ba da sanin Ministar kudi ba
Babban bankin Najeriya, CBN ta bi dukkan matakan da suka dace wurin sabunta takardun naira da za a yi kuma an aikewa Buhari wasika wacce ya aminta da yunkurin.
Kasa da sa’o’i 48 bayan Gwamnan CBN, Godwin Emefiele ya sanar da cewa bankin zai sauya wasu cikin kudaden kasar,gwamnatin tarayya tace bata amince da hakan ba.
A wani yunkuri da ta sanar matsayin mataki na yaki da ayyukan ta’addanci, boye kudade da kuma yaki da kudin jabu, CBN ya ce zai fara rarraba sabbin kudaden.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari