Babban bankin Najeriya CBN
Duk da umurnin da gwamnan jihar Kaduna Nasiru El-Rufai ya bada na cewa mutane su cigaba da kashe tsaffin kudadensu, wasu da dama sun tafi CBN don mayar da kudin
Babban bankin Najeriya mai hakkin buga kudi da lura da kudin Najeriya ya karyata sanar da dukkan bankunan Najeriya cewa yanzu zasu iya karbar tsaffin kudade.
Wani bidiyon wani mutumin da yace shi dan kasuwa ne a jihar Kano ya bawa mutane mamaki a lokacin da ya tafi babban bankin kasa, CBN, na Kano dauke da buhun kudi
Dan majalisar wakilai a Najeriya ya bayyana yadda karancin sabbin Naira ke shafarsa, ya ce har yanzu bai samu adadin kudin da yake so na yin kamfen ba a nan.
Duk da umurnin da Shugaba Muhammadu Buhari ya bada na haramta amfani da tsaffin N500 da N1000 daga ranar 10 ga watan Fabrairu, wasu gwamoni sun bijirewa umurnin
Nasir El-Rufai ya yi wa al’ummarsa jawabi na musamman a kan maganar yin canjin kudi. Gwamnan ya ce da gan-gan aka jawowa mutane wahalar man fetur tun 2022.
Gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai ya saba umurnin da Shugaba Muhammadu Buhari ya bada na cewa a dena amfani da tsohon N500 da N1000 daga yau Alhamis
Kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta ya bayyana cewa, akwai yiwuwar zaben bana ya samu tasgaro yayin da kowa ke jiransa. Rashin kudi ne zai jawo matsala.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Mista Godwin Emefiele, ya roki yan Najeriya su bari wannan sabon tsarin na sauya naira ya yi tasirin da ake so, ya faɗi abu 3..
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari