Babban bankin Najeriya CBN
Shugaban kasa ya yi wa hukuncin Kotun koli hawan kawara wajen dawo da tsohuwar N200. Muhammadu Buhari ya dauki matakin da ya ci karo da hukuncin Alkalan kasar.
Muhammadu Buhari ya yi wa ‘Yan kasa jawabi a game da batun sauya kudin. An ji hakan zai bunkasa tattalin arziki, zai rage amfani da dukiya wajen lashe zabe.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana ribar da ƴan Najeriya suka samu a dalilin sauya fasalin takardun kuɗi da gwamnatin sa tayi duk kuwa da cikas ɗin sa
Dan takarar shugaban kasa na NNPP, Rabiu Kwankwaso ya bukaci yan Najeriya da su guji tashin hankali kan karancin Naira maimakon haka su nuna fushinsu a zabe.
Sayen kuri’un talakawa ya jawo Gwamnoni ba su goyon bayan canza kudi. Shehu Sani ya ce tsarin ya gamu da adawa ne saboda an fito da shi kafin shirya zaben 2023
Dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci yan Najeriya musamman matasa da su kwantar da hankalinsu sannan su guji rikici kan naira da mai.
Gwamnan jihar Ondo ya bukaci ayi watsi da tsarin canza kudi. Rotimi Akeredolu yana ganin tsarin sauya takardun kudi ya karawa jam’iyyar APC bakin jini a 2023.
Gwamnatin tarayya na neman ayi sulhu kan shari’ar canjin kudi. Nasir El-Rufai ya fadi dalilin Gwamnonin Jihohi na kin yin sulhu da Gwamnatin tarayya kan batun.
Gwamnatin Jihar Kaduna ta sake maka Gwamnatin Tarayya da Babban Bankin Najeriya (CBN) a kotu kan wa’adin canjin kudi, saboda abin da suka kira bijire wa kotu.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari