Muhammadu Buhari
Shugaba Buhari ya halarci bikin tunawa da karrama sojojin Najeriya ‘da sauran mutanen da suka sadaukar da ransu ga kasar a ranar Lahadi, 15 ga watan Janairu.
Wani bidiyo da ya yadu ya nuno yadda mazauna wata unguwa a Najeriya suka haddasa dirama bayan ganin wani mutumi mai kama da Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Mamman Daura ya tona yadda aka tafka magudi, aka murdewa Muhammadu Buhari zabe. Malam Daura ya na ganin murdiyar PDP ce ta hana su nasara a 2003, 2007 da 2011
A yau Gwamnan Osun, Ademola Adeleke ya yi zama Shugaban Najeriya a farko a Aso Rock. Adeleke ya yabi shugaban kasar da cewa gwamnatinsa ta gyara harkar zabe.
Shugaba Muhammadu Buhari ya gargadi sabbin jakadun kasashen waje cewa kada su yi katsalandan a babban zaben 2023, ya ce su yi aikinsu bisa kwarewa da bin doka.
Ministan shugaba Buhari Lai Muhammadu Yace yan adawa da makiya ne kawai zasu ce gwamnatin shugaba Buhari batai komai ba, amma yace shugaba Buhari yayi aiki
Babban basaraken kasar Ibira, Ohinoyi AbdulRahmad Ado Ibrahim yace ba shi da masaniya kan zuwan Buhari jihar kuma ba a basahi jerin jadawalin abinda za a yi ba.
Muhammadu Buhari ya fadawa kasashen Sitzerland, Sweden, Republic of Ireland, Thailand, Senegal da Sudan ta Kudu su guji shiga sha’anin Najeriya kan harkar zabe.
Muhammadu Buhari ya nuna hukumar INEC ba za ta canza lokacin zabe ba, shugaban kasa ya fadi haka da ya hadu fastoci a inuwar kungiyarsu ta CBCN a Aso Rock.
Muhammadu Buhari
Samu kari