Muhammadu Buhari
Watanni hudu kafin karewar mulkinsa, Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce Allah ya taimaka masa wajen fatattakar yan Boko Haram daga yankin arewa maso gabas.
Tsohon Sakataren tsare-tsare na jam'iyar APC ta kasa, Farfesa Ussiju Medaner, ya bayyana cewa Buhari ya zabe zuwa jihohi 10 ne saboda duba ayyukan da suka rage.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa bashi da bulo daya a kasar ketare don haka babu wanda zai bata masa suna ko bayan ya sauka mulkin Najeriyaa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya ce 'yan kasa da kuma shi kansa sun sha wahala don haka akwai bukatar kowa ya rike kasar yadda ba za ta wargaje ba.
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Lawal Sani Stores a matsayin mamba a kwamitin hukumar tattara haraji na kasa, FIRS, don maye gurbin Ado Danjuma da ya bar wurin
A jiya aka ji Karamin Ministan harkokin man fetur na kasa, Timipre Sylva ya ce NPC yana tafka asara ne a wajen saida man fetur saboda ana biyan tallafin fetur.
Shugaban kasa Muhammasu Buhari zai ziyarci jihar Adamawa a yau Litinin, ga watan Janairu domin halartan gangamin yakin neman zaben jam'iyyar APC mai mulki.
Saboda yadda Gwamnatin Muhammadu Buhari take lafto bashi Sanatan Kudancin Adamawan ya ce an kusa a fara shirin sauke shugaban Najeriya daga kujerar da yake kai.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, zai kai ziyara jihar Yobe gobe Litinin 9 ga watan Janairu, an ce jami'an tsaro sun yi wa birnin tsinke don ba da tsaro.
Muhammadu Buhari
Samu kari