Muhammadu Buhari
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ahmad Lawan ya bayyana barayin danyen man fetur a matsayin manyan makiyan Najeriya. Ya bayyana hakan ne yayin gabatar da
Kaduna - Shugaba Muhammadu Buhari ya kwarzanta cewa gwamnatinsa ta yi nasarar rage matsalar tsaro a Najeriya, idan aka yi la’akari da irin yadda ya samu ƙasar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya yiwa kungiyoyin jami'o'in kasar bayani, ya ce ba zai yi musu alkawarin da ba zai iya cikawa ba saboda dalilai.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi alƙawarin cewa a cikin sauran kwanakin da suka rage masa a matsayin shugaban ƙasa, ƴan Najeriya za su ga sauyi game da matsalar.
Gwamnatin tarayya ba za ta yi kasa a guiwa ba har sai ta samo $5 biliyan da Abacha ya sace daga Najeriya tare da kai su Turai kamar yadda shugaba Buhari yace.
An tsananta tsaro a majalisar tarayyan Najeriya kafin zuwan shugaban Kasa Muhammadu Buhari domin gabatar da kasafin kudin 2023 a yau Juma’a har N19.6 Tiriliyan.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis ya hana da fasinjoji 23 na jirgin kasa da suka samu ‘yanci a ranar Laraba a asibitin NDA dake Kaduna a Najeriya.
Shugaban kasa Muhamadu Buhari ya bayyana farin cikinsa kan sakin fasinjoji 23 na jirgin kasa da suka dade hannun ‘yanci.Buhari ya taya iyalan fasinjojin murna.
Shugaban ƙasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya jajanta wa hadiminsa, Buhari Sallau, dangane da rasuwar mahaifiyarsa Hajiya Maryam Muhammad, ya nata addu'ar gafara.
Muhammadu Buhari
Samu kari