Muhammadu Buhari
A kwanan nan ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu tattaba kunnensa ta farko daga daya daga cikin jikokinsa mata, Aisha, wacce ta auri Khalid Wambai a 2021.
Za ku fahimci akwai Hadiman shugaban kasa da mutane ba su san da zamansu ba. Wannan rahoto ya tattaro duk Masu taimakawa Muhammadu Buhari a ofis da gidansa.
Gwamnatin Tarayya ta nada Aminu Umar-Sadiq a matsayin sabon Shugaban NSIA, Uche Orji ya bar Nigeria Sovereign Investment Authority (NSIA) bayan cikar wa'adinsa.
Za ku ji yadda Ake ta Surutu Yayin da Manyan Na-kusa da Buhari Suka Tashi da Lambobin Girma. A jerin akwai masu taya Muhammadu Buhari aiki a fadar Aso Villa.
Tun daga mutum na farko har zuwa karshe, wannan jeri da muka kawo yana kunshe da sunayen wadanda za a ba lambar girmamawa a Najeriya a Oktoban nan a Aso Villa.
Gwamnatin Shugaba Buhari ta zabi shahararren malamin nan na Musulunci a jihar Filato, Abdullahi Abubakar, cikin mutum 437 da za ta baiwa lambar girma ta kasa.
Mai girma shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya amince zai girmama gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, da lambar CON ta ƙasa a ranar 11 ga watan nan.
Mutane 437 ne za su samu lambar yabo daga bangarori daban-daban na rayuwa kama daga yan siyasa, yan kasuwa, jami’an gwamnati, sarakunan gargajiya da sauransu.
Hotunan iyalan shugaban kasa Muhammadu Buhari sun matukar kayatarwa na ranar shagalin bikin zagayowar ranar samun 'yancin kan Najeriya karo na 62 a Abujaa.
Muhammadu Buhari
Samu kari