Jihar Borno
Jirgin yakin rundunar sojin sama (NAF), na Operation Haɗin Kai, ya yi ruwan bama -bamai kan masu karɓan haraji a hannun mutane a wasu kauyukan jihar Borno.
Jami’ar Afe Babalola da ke jihar Ekiti ta karrama Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a ranar Lahadi, 21 ga watan Nuwamba, saboda kokarinsa.
Shugaban kwamitin kula da rundunar sojin Najeriya a majalisar dattawa, Sanata Ali ndume, ya jinjinawa runduna ta 25 ta Operation Hadin Kai kan kokarin da sukai.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya gwangwaje ‘yan gudun hijira fiye da mutane 5000 da rabin biliyan daya wadanda za su koma gidajensu domin cigaba da.
Wani rahoto da cibiyar bincike ta SB Morgan (SBM) intelligence ta fitar a ranar Alhamis ya nuna cewa yan ta'adda sun kashe mutum 569, ciki har da sojoji 337 a
Tubabbun yan Boko Haram da suka mika wuya ga Gwamnati sun yi zanga-zanga kan cigaba da ajiyesu waje guda a wasu sansani dake birnin Maiduguri, jihar Borno.
Dakarun Sojojin Nigeria, a ranar Juma'a, sun tilasta wa mayakan Boko Haram ficewa daga kudancin jihar Borno, a cewar majiyoyi. Jaridar Daily Trust ta rahoto cew
Gwamna Babagana Umaru Zulum na jihar Borno, ya kai ziyarar ta'aziyya har gida ga iyalan marigayi birgediya janar Dzarma Zirkushu, a jihar Kaduna, ya basu tallaf
Dan majalisar wakilai, Ahmadu Jaha, ya bayyana cewa rundunar sojin Najeriya na bukatar kai mummunan farmaki domin samun nasara a yakin da take yi da ta'addanci.
Jihar Borno
Samu kari