Jihar Borno
Akalla ‘yan gudun hijira 11 galibi mata da kananan yara ne suka samu munanan raunuka a yammacin ranar Alhamis, yayin da wasu ‘yan ta’adda da ake kyautata zaton
Rundunar yan sandan Najeriya ta ceto Hauwa Joseph, daya daga cikin ‘yan matan da Boko Haram suka yi garkuwa da su a makarantar Sakandaren ’yan mata ta Chibok.
Sakamakon tsananta ragargaza da ruwan wuta da rundunar sojin Najeriya ke yi wa 'yan ta'adda domin kawo karshen ta'addanci, ana ta samun manyan nasarori da yawa.
Bola Tinubu ya nuna wanda yake so ya zama Mataimakinsa a zaben 2023. Sanata Kashim Shettima shi ne wanda aka fi tunanin zai zama abokin takarar Tinubu a badi.
Gwamnan Borno, Farfesa Zulum ya zaɓi sabbin kwamishinonin 20 ya gabatar da su gaban mambobin majalisar dokokin jihar Borni domin amincewa da su jiya Talata.
Jami'an tsaro da suka ƙunshi sojojin Najeriya da sauran su, sun tura yan ta'adda da dama lahira kuma sun tashi kasuwa da kuma wasu sansanonin ISWAP a wani yanki
Babban kotu a jihar Borno ta yanke wa Aisha Wakil da aka fi sani da 'Mama Boko Haram' hukuncin daurin shekaru biyar a gidan gyaran hali kan damfara. Hakan na ku
Kwamishinan 'yan sanda na jihar Borno, Abduu Umar, ya ce mayakan ta'addancinn Boko Haram sun sace mata biyu a kauyen Mairari da ke karamar hukumar Konduga.
Hukumar yaki da cin hanci tare da hana yi wa tattalin arzirkin kasa zagon kasa ta saki Abdullahi Yusuf, babban hadimin Babagana Zulum, gwamnan jihar Borno.
Jihar Borno
Samu kari