Jihar Borno
Sojojin Najeriya sun yi luguden wuta kan wani sansanin da 'yan Boko Haram suka fake, suke cin karensu babu babbaka. An hallaka 'yan ta'adda masu yawan gaske.
Rahotanni da bayanan sirri sun kai ga hallaka wasu kasurguman 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno bayan kai ruwa rana. An kama wani da ransa daga cikinsu.
Wasu da ake kyautata tsammanin mayakan Boko Haram sun halaka makiyaya 17 a kauyen Airamne dake garin Mafa a jihar Borno tare da kwashe shanun da suke kiwo.
'Yan sandan jihar Borno sun gurfanar da wasu mambobin jam'iyyar APC da PDP a jihar Borno bisa kama su da laifin tada zaune tsaye a lokacin gangamin kamfen.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Borno, Abdul Umar, ya sanar da cewa sun gurfanar da Mutum 9 kan zarginsu da kaiwa tawagar Atiku Abubakar yayin kamfen dinsuu.
Wata kotu da ke zamanta a Maiduguri ta yanke wa Aisha Wakil wacce aka fi sani da Mama Boko Haram daurin shekaru goma a gidan yaran hali saboda laifin damfara.
Wasu ‘yan ta’adda da ake zargin na Boko Haram ne sun kutsa wasu yankunan Jibwiwi dake karamar hukumar Hawul inda suka kone gidaje, kayan abinci da dabbobi.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana taimakawa iyayen dalibar makarantar Dapchi dake hannun yan ta'addan Boko Haram bayan shekaru biyar yanzu da sace ta.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun kai harin bazata kan mayakan kungiyar ta'addanci na Boko Haram a yankin Mafa da ke Borno. Sun kashe yan ta'adda da dama.
Jihar Borno
Samu kari