Jihar Borno
Sanata Kashim Shettima ya rokawa Zulum Aljannah saboda aikin da ya ke yi. Sanatan ya roki Allah ya yi Zulum sakayya da gidan Aljannah bayan gina Firamari.
Hukumar kula da 'yan gudun hijira a ranar Alhamis ta bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta gina gidaje 500 don 'yan gudun hijira da ke jihohi hudu na arewaci.
Mayakan Boko Haram sun yi garkuwa da mutane hudu da suka hada da ma'aikatan jin kai uku da soja daya a kan babbar hanyar Monguno zuwa Maiduguri a jihar Borno.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya dakatar da dukkan ma’aikatan da gwamnati ke biya na babban asibitin garin Ngala da ke Ngala a jihar Borno.
Wata majiyar rundunar soji mai tushe ta tabbatar da cewa an kashe mambobin kungiyar Boko Haram 70 tare da wasu manyan kwamandojin kungiyar irinsu ABu Jamratul A
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya jagoranci raba kayayyakin abinci da wadanda ba na abinci ba ga gidaje 10,000 a Rann, hedkwatar Kal-Balge.
A yayin da dakarun sojin Najerriya ke gab da samun nasarar karar da ‘yan Boko Haram a yankin arewa maso gabas, mayakan na gaggawar mika kansu ko kuma a damko su
Dakarun rundunar soji a karkashin atisayen Ofireshon Lafiya Dole sun kashe mayakan kungiyar Boko Haram 12 tare da kubutar da mutane 241 da su ke rike da su a ga
A kalla gidaje 1,613 ne suka kone a garejin Muna inda ya kasance sansanin 'yan gudun hijira da ke Maiduguri, mutum biyu ne suka samu miyagun kuna sakamakon haka
Jihar Borno
Samu kari