Jihar Benue
A watan Maris din bana ne masu ruwa da tsaki daga shiyyar suka amince da shi a matsayin dan takarar sanata na PDP daya tilo da zai tsaya takarar kujerar Sanata.
Jam'iyyar PDP mai mulkin jahar Benuwai ta samu nasarar share dukkan kujerun da aka fafata a zaɓen kananan hukumomi da aka gudanar ranar Asabar da ta gabata.
Ministan ayyuka na musamman da harkokin gwamnatoci, Sen. George Akume, ya ce mambobin jam’iyyar APC za su ci gaba da habaka saboda ayyukan Buhari ne kawai.
Dakarun sojin Najeruya daje girke a jihar Benuwai, sun sami nasarar tura yan ta'adda uku zuwa lahira bayan musayar wuta yayin da suka fita sintiri a yankin.
A daren ranar Litinin ne aka kashe wani basarake, Zaki Unongo Shaayange da wasu mutane 24 a wasu hare-hare 3 da 'yan bindiga suka kai yankunan kananan hukumomi.
Fusatattun matasa a jihar Benue sun gudanar da zanga-zanga sakamakon kisan gilla da wasu tsagerun 'yan bindiga suka yiwa mutane goma sha tara a jihar tasu.
'Yan bindiga sun babbake gidan kwamishina shari'a kuma natoni janar na jihar Imo, Cyprian Akaolisa. Miyagun sun kara da lalata gidan mahaifinsa da ke Obibi.
Gwamnan Jihar Benue Samuel Ortom ya bukaci kiristoci su shiga siyasa wanda ya ce zai taimaka a dawo da martabar Najeriya, rahoton Nigerian Tribune. Da ya ke mag
Gwamna jihar Benuwai, Samuel Ortom, wnada ke jagorantar kwamitin tsarin karba karba na jam'iyyar PDP ya musanta rahoton dake yawo cewa ya bar kofa a bud'e.
Jihar Benue
Samu kari