Jihar Benue
Wani jagoran tawagar yan bindiga da ya haɗu da fushin sojojin Najeriya ya fara yi wa jama'ar ƙauye barazanar kaddamar da harin ta'addanci domin ɗaukar fansa.
A kalla hudu daga cikin ‘yan ta’addan ne sojojin Operation Whirl Stroke (OPWS) da ke aiki na musamman a Benue suka kashe. Wasu da dama sun tsere daga sansanin.
A yayin nuna gaskiya wacce ba koyaushe ake samu irin ta ba, wani dan Najeriya mai suna Taver Tersugh James ya mayar da 10,000 da mai POS ya tura masa bisa kure.
Gwamnan jahar Benuwai dake arewacin Najeriya, Samuel Ortom, ya tabbatar da kudirinsa natunbude sanata mai ci, tare da maye gurbinsa a babban zaben 2023 dake taf
A yayin da ake hada-hadar siyasa gabannin babban zaben 2023, masu neman mallakar tikitin gwamna karkashin jam'iyyar APC su 33 sun nuna ra'ayinsu zuwa yanzu.
Wasu mutum uku sun rasu a hannun yan bindiga yayin da suke kan hanyar komawa gida daga wurin bikin Jana'iza a jihar Benuwai dake arewacin Najeriya ranar Asabar.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kashe akalla mutum 5 a wasu sabbin hare-gare biyu da suka kai yankin karamar hukumar Gwer West a jihar Benuwai, jiya Alhamis.
Gwamna Samuel Ortom na Jihar Binuwai ya bayyana takaicin sa akan yadda jami’an tsaro suka hana shi shiga filin jirgin sama don tarbar mataimakin shugaban kasa,
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya bayyana cewa tuni shi ya rubuta wasiyyarsa kuma ya na tabbacin cewa iyalansa ba za su fada kan kadarorin da ya bari ba.
Jihar Benue
Samu kari