Jihar Bauchi
Wani matashi mai suna Monday Ajasco mai shekaru 29 ya sokawa abokinsa kaho a wuya mai suna Abdulrazak saboda ya ki siya masa barasa a karamar hukumar Dass.
Wata matar aure mai Shekaru 20 mai suna Maryam Ibrahim ta masge uwargidanta da tabarya a kai bayan ta bai ta har daki kuma ta halaka ta. A kan tsire akai kisan.
Mohammed Bala, gwamnan Bauchi ya aika sako mai boyeyyen ma'ana ga Atiku Abubakar, dan takarar jam'iyyar PDP yana mai cewa dukkan yan jiharsa masoyan Buhari ne.
Wani lauya mai zaman kansa a Gombe, Abdullahi Muhammad Tamatuwa, ya yi barazanar maka masu ruwa da tsaki a kotu muddin aka mallaka wa Bauchi rijiyar Kolmani.
an dai dade ana sa toka sa katsi dan gane da yadda lamarin hako man fetir a yankunan gabashin arewa wato jahohin barno, bauchi da gombe, da ke arewacin nigeria
Hotunan rijiyar hakar man fetur da shugaba Muhammadu buhari zai kaddamar yau Talata ya bayyana. Wannan shine rijiyar mai na farko a Arewacin Najeriya gaba daya.
A ranar Talata, Shugaba Muhammadu buhari zai kaddamar da hakan arzikin man fetur karon farko a yankin arewacin Najeriya a jihar Gombe da Bauchi Insha Allah.
Wani rahoto daga hukumar kiyaye haɗurra FRSC ta Bauchi ya tabbatar da cewa mutum biyu ne suka ce ga garinku nan a haɗarin da ya rutsa da Ayarin Kwamishina.
Magoya bayan Mahmoud Maijama'a Ajiya, dandan takarar jam'iyyar gwamna na jam'iyyar All Progressives Congress, APC a Bauchi da ya koma PDP sun juya masa baya.
Jihar Bauchi
Samu kari