Jihar Bauchi
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed, yace shi a karan kansa yana da wani abu da ya zo ɗaya da na gwamnonin G5 dake adawa da Atiku, ɗan takarar shugaban kasa.
Gwamna Bala Muhammad na jihar Bauchi ya karbi bakuncin gwamnoni hudu da ke nuna adawa da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar a Bauchi.
Halliru Jika, dan takarar gwamnan na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, a jihar Bauchi ya sha alwashin korar gwamna Bala Mohammed daga mulki a 2023.
Dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya gana da gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed yau Talata a Abuja.
Mummunan hatsarin mota ya afku a kauyen Isma da ke babban titin Bauchi zuwa Jos a ranar Asabar, 5 ga watan Nuwamba inda ya yi sanadiyar rasa rayukan mutum 5.
Babbar kotun jihar Bauchi ta zartar da hukuncin kisa ta hanyar rataya kan wani matashi mai suna musa Hamza bayan ta same shi da hannu a kisan wani abokinsa.
Daruruwan matasa da mazauna garin Yelwa Labura a Bauchi, a ranar Litinin sun tare babban hanyar Bauchi-Tafawa Balewa don zanga-zanga kan sakin wani da ake zargi
Ana zargin wani Galadiman Dass,Mohammed Damina da halaka tsoho mai shekaru sittin da takwas saboda yana son diyarsa a Yelwa Lebra a daren Lahadi a jihar Bauchi.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour na kara tsawon kafa da hannu wajen tallata kansa a fadin kasar nan gabanin zaben 2023 mai zuwa nan kusa
Jihar Bauchi
Samu kari