Jihar Bauchi
Rundunar yan sandan Bauchi ta bayyana cewa jami'anta da ke sintiri sun cika hannu da matashi dan shekaru 20 wanda ake zaton mai garkuwa da mutane ne a jihar.
Wasu da ake zargi da zama masu garkuwa da mutane har su biyu sun sheka lahira sakamakon musayar wuta ne da suka yi da jami’an ‘yan sanda a kauyen Maina-Maji.
Wani haɗarin mota da ya rutsa da mutane 20, 11 daga ciki sun rigamu gidan gaskiya yayin da wasu Takwas ke kwance a Asibiti inji kwamandan hukumar FRSC na Bauchi
Gwamnatin jihar Bauchi ta yafewa fursunoni 153 da suka kananan laifuka da aka jefa gdajen yari daban-daban a fadin jihar ta Arewa maso gabas. Gwamnan jihar,
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed, ya umarci shugabannin kananan hukumomi, mataimaka, Sakatarori da Kansiloli su sauka daga nuƙamansu bis akarewar wa'adi.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya siffanta tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan da shugaba mafi nagarta da Najeriya ta taba yi a tarihinta duka.
Jihar Bauchi - Matar da ta sace jariri kwanakin baya a asibitin koyarwan Abubakar Tafawa Balewa ATBU dake Bauchi ta bayyana nadamarta bisa abin da ta aikata.
Mun ji labari Mai girma gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulqadir Mohammed yace Atiku Abubakar zai lashe zaben Shugabancin Najeriya, ya hada-kan al’ummar kasar.
A wurin wani gangamin taro da aka shirya a Bauchi, tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, yace jam'iyyar PDP ta yi zarra ta kowane fanni a Najeriya.
Jihar Bauchi
Samu kari