Jihar Bauchi
Guguwar sauya sheka da dira jihar Bauchi dake arewa maso gabashin Najeriya, ta kwashi manyan fitattun mawakan G11 zuwa jam'iyyar PDP mai mulki kafin zaben.
Bello Kirfi ya yi magana kan tunbuke shi daga kan kujerar Wazirin Bauchi. Tun da aka tube masa sarauta, Dattijon ya yi alkawarin Gwamnan Bauchi ba zai zarce ba
Yan sanda sun kama wani Nuhu Umar Usman kan zarginsa da halaka matarsa ta hanyar harbinta da bindigan mafarauta a cikin dare yayin da ya ke tsammanin dansa ne.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Bauchi sun kama wata mata yar shekara 50 mai suna Amina Guguwa kan zarginta da kashe kishiyarta Amina Koli yayin dambe
An tube Bello Kirfi daga matsayin Waziri a Fadar Masarautar Bauchi, za a nada Alhaji Muhammad Uba Kari. Za a ji asalin abin da ya faru har abin ya kai ga haka.
'Yan bindiga sun tare a wani dajin jihar Bauchi, inda suke sace mutane suna yin karbar kudin fansa. An kuma kama wasu da ake zargi da yin garkuwa da mutum hudu.
Sa'adatu Kirfi, yar tubabben Wazirin Bauchi, Bello Kirfi ta rubuta wasika na ajiye aikinta a matsayin kwamishinan Gama Kai da Kananana Masana'antu na Bauchi.
Masarautar Bauchi ta kori Bello Kirfi, tsohon ministan ayyuka na musamman kuma Wazirin Bauchi daga sarautarsa kan abin da ta kira 'rashin biyayya' ga gwama
Sarkin Bauchi ya tubewa Wazirinsa rawani. Rilwanu Suleiman Adamu ya amince da wannan mataki da aka dauka a kan Bello Kirfi a dalilin rashin yi wa Gwamna biyayya
Jihar Bauchi
Samu kari