Atiku Abubakar
‘Dan takaran kujerar shugaban kasa a jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar yana so Jami’an tsaro su kama Darektan yakin zaben APC kan zargin kifar da gwamnati.
Yan kwanaki kafin babban zaben kasar, Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya ce lallai shine zai lashe zaben.
Shugaban kwamitin amintattu na PDP ta ƙasa, Sanata Wabara, ya sanar da cewa, Wazirin Adamawa ya yi alkawarin sako shugaban IPOB a cikin kwana 100 na farko.
Yan kwanaki kafin babban zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu, Tanko Yakassai, ya yi hasashen cewa Asiwaju Bola Tinubu na APC ne zai lashe zaben.
Hedkwatar tsaro ta karyata wani ikirari da ke cewa Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa na PDP na aiki da sojoji domin yin juyin mulki a babban zaben 2023.
Fitaccen mawakin Kannywood, Naziru Ahmad da aka fi sani sa Sarkin Waka yace an bashi N150m da motar N80m don ya kyalle Atiku ya bi Tinubu amma bai yarda ba.
Mai Martaba Lamidon Adamawa, Muhammadu Barkindo Aliyu Musdafa, ya nada Aliyu Atiku, dan tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, Turakin Adamawa
Tsohon gwamnan jihar Borno kuma dan takarar kujerar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress APC ya kalubalanci Alhaji Atiku Abubakar.
Atiku Abubakar ya ce addu’ar da Ado Bayero ya yi msa shi ne zai yi shugabanci. Sarki Ado Bayero ya fadawa Atiku wannan a lokacin yana mataimakin shugaban kasa
Atiku Abubakar
Samu kari