Arewa
Tsohon hadimin mataimakin shugaban kasa, Hakeem Baba Ahmed ya ce ƴan Arewa za su sa Bola Tinubu da gwamnonu a sikelin duka halin da suke ciki a yankin.
Hajiya Naja’atu Mohammed ta caccaki shugabancin Bola Ahmed Tinubu da laifin nuna wariyar yanki da gazawa a shugabanci da zai ceto al'ummar Najeriya.
Bayan matasa sun gudanar da zanga-zanga kan zargin basarake da ta'addanci, Sarkin Daura, Alhaji Faruq Faruq ya sauke dagacin kauyen a Katsina, Iliya Mantau.
Gwamna Caleb Mutfwang na sauya fasalin aikin gwamnati a Filato don inganta jama'a, duk da cewa hare-haren da ake fama da su na barazana ga jihar.
‘Yan bindiga da ake zargin Lakurawa ne sun kai hari a coci a kauyen Zagani, Kebbi, inda suka sace mata da dama. Gwamnati ta tabbatar da sace mutum 10.
Gwamnan Kaduna Malam Uba Sani ya bayyana cewa ba za su iya warware matsalar tsaro nan da shekara 10 ba, amma ya ce lokaci ya yi da ƴan Arewa za su haɗa kai.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da cigaba da hako man fetur a Kolmani da ke iyakar jihohin Gombe da Bauchi. Ministan man fetur ne ya bayyana haka a Alkaleri.
Yan bindiga sun kuma kai hari a jihar Kogi inda suka kashe matasa uku da ake zargin ‘yan sa-kai ne a Ofoloke bayan sace basarake a garin kwanaki kadan baya.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Ikorodu a jihar Legas, Babajimi Benson, ya bayyana ba kananan hukumomi 'yancin cin gashin kai zai magance rashin tsaro.
Arewa
Samu kari