Arewa
Yayin da Hisbah ke kokarin gyara tarbiyya a Katsina, matasa sun kai hari ofishin Hisbah a Tandama, karamar hukumar Danja ta jihar, bayan sabani da jami’anta.
Yayin da ake ci gaba da hallaka yan bindiga, rikakken ɗan ta'adda, Ado Aliero ya gayyaci zaman sulhu a karamar hukumar Danmusa da ke jihar Katsina.
Wani rahoto da muka samu ya tabbatar da cewa kotun Shari’ar Musulunci da ke Rigasa ta hana wani matashi, Salisu Salele kusantar tsohuwar budurwarsa, Bilkisu Lawal.
Mummunan hatsari a Kaduna-Zariaya kashe mutum takwas 'yan gida daya, ciki har da mai juna biyu. An ce direban motar ya tsere bayan wannan aika-aika.
An kama ɗan ƙasar China a Borno yayin da sojoji ke gudanar da ayyukan yaƙi da ta'addanci. Sojoji sun kuma kama wasu masu ba 'yan ta'adda kayayyaki da bayanai.
NiMet ta yi hasashen za a samu ruwan sama mai hade da tsawa a Najeriya a ranar Juma'a. A Arewacin kasar, ana sa ran Kano, Kaduna da jihohi 14 za su samu ruwa.
An samu tashin hankali a jihar Borno da ke Arewacin Najeriya bayan wani matashi ya nemi auren budurwa mai shekara 17 da yan garin suka ki amincewa.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen da siyasa kuma guda daga cikin wadanda suka yiwa Bola Tinubu kamfe a zaben 2023, Ahmed Dankabo ya ce ana amfana da mulkin APC.
'Yan sandan Sokoto sun kama Fauziya Rabo bisa zargin cin zarafin yar aiki. Abba Hikima ya ce ana zargin Fauziyya da azabtar da wata yarinya Bashariyya.
Arewa
Samu kari