Arewa
Babban malamin addinin Kirista, Dr. Paul Enenche ya ki karbar gudunmawar kudi da gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya ba da. Ya ce a yi amfani da su inda ya dace.
Kungiyar sanatocin Arewa (NSF) ta yi Allah wadai kan hare-haren da 'yan bindiga suka kai a Benue. Kungiyar ta bukaci gwamnati ta ba sojojin kayan aiki na zamani.
Manoma sun shiga mummunan yanayi a jihar Kebbi bayan mayaƙan ƙungiyar Lakurawa sun shiga kauyuka da dama a Augie da ke jihar Kebbi da ke Arewacin Najeriya.
Rahotanni sun nuna cewa jami'an kungiyar Red Cross da sauran masu ba da agajin gaggawa na ci gaba da kokarin lalubo fasinjojin jirgin da ya nutse a Kebbi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun sake kai hari gidan iyayen Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan a Ihima a Kogi inda yan sanda sun cafke mutum ɗaya.
Gwamnatin jihar Neja karkashin jagorancin Gwamna Umaru Baho ta bayyana cewa har yanzu ana ci gaba da neman mutane 700 da suka bace sakamakon ambaliyar ruwa.
Al'ummar wata unguwa a jihar Kano sun shiga wani irin yanayi bayan wani matashi ya bankawa kansa wuta da fadin cewa yana son ya shiga aljanna idan ya mutu.
Majalisar Benue ta zargi jami'an tsaro da kin tabuka abin kirki yayin da 'yan bindiga ke yi wa jama'a kisan gilla. Majalisa ta bukaci mazauna jihar su kare kansu.
Fitaccen Fasto a Najeriya, Elijah Ayodele ya bayyana yadda ya yi ta kiran Nuhu Ribadu game da hare-haren da aka yi a Benue tun kafin faruwarsu amma bai dauka ba.
Arewa
Samu kari