Arewa
Tsohon shugaban kasa Obasanjo da mataimakin sa Atiku Abubakar sun hadu yau, Laraba, a Abuja a wurin wani taro da cibiyar Gusau ta shirya a wani Otal. Tun bayan da suka bar mulki, Atiku da Obasanjo basa ga maciji balle batun cigaba
A cewar sa tuni kamfani mai rike da kwangilar wannan aiki, Julius Berger Plc, ya fara aikin gadan-gadan a sassa uku na hanyar babu kakkautawa, inda ya kara da cewa gwamnati ta kudiri inganta duk wani nakasun gine-gine a kasar nan.
A ranar Talatar da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kalubalanci masu zargin sa kan cewar ya yi shiru ya sanya idanu kurum kan kashe-kashen da makiyaya ke faman aiwatar wa cikin wasu sassa na kasar nan ta Najeriya.
Kwamandan hukumar na jihar, Mista Babangida Dutsinma, ya sanar da hakan a jiya, Talata, yayin wata ganawa da ya yi da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN). Ya kara da cewar, kafin hukumar su ta samu labarin abinda yak e faruwa
Hukumar 'yan sanda ta jihar Jigawa, ta tsinto gawar wata Matar aure mai shekaru 20 a duniya cikin dokar wani daji dake karamar hukumar Dutse ta jihar kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito a ranar Talatar da gabata.
Kamar yadda rahotanni daga shafin jaridar Daily Trust ya bayyana, Gwamna Dankwambo ya gabatar da kayan agajin ne tare da miliyoyin Dukiya ga gwamnan jihar Bauchi, Muhammad Abdullahi Abubakar a ranar Talatar da ta gabata.
A yau, Talata, ne shugaba Buhari ya wuce garin Calabar, babban birini jihar Cross River, inda ya bude wani katafaren asibiti da rukunin gidaje 100 na sojin sama. Rahotanni sun bayyana cewar kafin wucewar sa zuwa garin na Calabar,
Ana rade-radin cewar nan bada dadewa ba Kwankwaso zai koma jam’iyyar PDP bayan an kasa sasanta rikicin siyasar dake tsakanin sad a gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje. An jiyo Kwankwaso na fadin cewar, “duka da zabe ba yaki
A jiya, Asabar, ne wasu ‘yan jam’iyyar APC daga jihar Kano suka gamu da ajalin su bayan motar su kirar Honda CRV tayi hatsari a garin Zaria a hanyar su ta zuwa wurin taron zaben shugabannin jam’iyyar APC. Jaridar Premium Times ta
Arewa
Samu kari