Arewa
Shugaban ma'aikatan tsaro na kasa , Janar Lucky Irabor, ya ce duk da kalubalen tsaro, a halin yanzu kashe-kashen mutane ya ragu idan aka danganta da na baya.
Kungiyoyin hadin guiwa na arewa, CNG, ta yi barazanar kauracewa dukkan kasuwanci da kayayyakin da Ibo ke yi a fadin arewacin Najeriya kan hana cin naman shanu.
Wasu mutane cikin Tireloli har guda biyu sun shiga kauyen Maihula dake karamar hukumar Bali a jihar Taraba, mutanen garin sun shiga tashin hankali sabida tsaro.
‘Yan bindiga sun afka garin Makurdi da ke karkashin karamar hukumar Malumfashi a cikin jihar da daren Talata, Vanguard ta ruwaito. Sakamakon harin, mutane biyu
Gamayyar kungiyoyin masu sayar da kayan abinci da dillalan shanu a Najeriya, a ranar Laraba ta nuna cewa a shirye ta ke ta dakatar da hana kai kayan abinci da s
Biloniyan dan kasuwar nan, Alhaji Aminu Dantata ya ce salon mulkin da ake tafiyar da Najeriya ya gaza. Hamshakin ya ce akwai bukatar a sauya sabon salon tsari.
Gabanin babban zaben 2023, kungiyar arewa ta 'Grassroots Mobilisers Association of Northern Nigeria', (GMANN) ta nuna goyon bayan ta ga dan kudu maso gabashin N
Kungiyar 'yan Arewa su roki Buhari, sun ce don Allah ya tuna da alkawarin da ya dauka ya kuma cika a shekarar nan ta 2022. Sun ce ya kamata ya kawo sauyin tsaro
An samu sabani tsakanin dangin amarya da ango kan wani lamari da ya taso cikin gaggawa. An ce iyayen amarya sun ta da bore bayan ganin yadda gidan ango yake.
Arewa
Samu kari