Arewa
Gwamna ZUlum na jihar Borno ya mika godiyarsa ga masoyansa kuma ya yi kira ga 'yan soshiyal midiya da su guji kamanta ayyukansa da na sauran takwarorin sa.
Wani matashi, Steven Jiya, ya cinna wa mahaifiayarsa, Mrs Comfort Jiya, tsohuwar shugaban makarantar gwamnati na mata da ke Sabon Wuse da Kwallejin Kimiyya ta M
Rahotanni daga jihar Sokoto sun bayyana cewa wata mummunar gobara da ta barke a kasuwar jigar, ta kone shagunan yan kasuwa sama da 300, Tambuwal ya jajanta.
Hukumar yaki da rashawa da masu yiwa arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta ce ta kama wani mutum a filin jirgin Malam Aminu Kano, da katinan banki guda 576, Premium
Kungiyar tuntuba ta arewa, ACF ta nuna rashin jin dadin ta dangane da yadda gwamnonin arewa su ka nuna rashin tausayi ga jama’an da rashin tsaro ya ritsa da yan
Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya sha alwashin kamo wadanda suka kashe makiyaya Fulani da manoman Tibi a jihar, da aka kashe a baya-bayan nan, domin su
Kungiyar hadin kan Arewa, ACF ta yi kira ga shugaban kasan Muhammadu Buhari da gwamnonin arewa a kan nuna tausayi ga wadanda ta’addanci ya shafi yankin su.
Kimanin manoma 45 ne aka kashe yayin da 27 suka jikkata sakamakon sabon hari da aka kai a kananan hukumomin Lafia, Obi da Awe a Jihar Nasarawa. Jaridar Daily Tr
Wata kungiyar kare hakkin bil adama, Take it Back Movement ta yi kira ga 'yan Najeriya daga yankin kudu su taya yan uwansu na arewa janyo hankalin gwamnati kan
Arewa
Samu kari