Arewa
Mr Mele Kyari, shugaban kamfanin tace man fetur na Najeriya, NNPC, ya sanar da cewa kamfanin zai fara hakar danyen man fetur a jihar Nasarawa a Maris na 2023.
Mai magana da yawun Kungiyar Dattawan Arewa, Hakeem Baba Ahmed, ya zargi Buhari da yunkurin kayar da jam’iyyar APC a zabe mai zuwa da canza fasalin wasu Naira.
Dattawan Arewa sun bayyana cewa, akwai bukatar Tinubu da ATiku idan daya ya samu shugabanci ya samu abokai na gari don tafiyar da mulki cikin tsanaki matsala.
Sabon Sarkin Kontagora Muhammadu Bararu Mu’azu II wanda ya karbi sandar girma jikan Umaru Nagwamatse ne, wanda Kakansa, Mu’azu ya yi shekaru kusan 13 a sarauta.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya kai ziyarar ba zata Hedkwatar CBN ta Gusau da wasu bankunan ajiyar dukiya a guda biyar a Zamfara, ya ɗauki mataki.
Rahotanni sun nuna cewa wasu gidajen man fetur da manyan kantina da bankuna a jihar Sokoto sun dena karbar tsohon kudi duk da umurmin da kotun koli ta bada.
Gamayyar kungiyoyin arewa sun bayyana cewa yanzu ne lokacin da yan arewa za su saka wa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da taimakon da ya dade yana yi ma yankin su.
Gabannin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, tsohon shugaban hukumar NHIS, Farfesa Yusuf, ya yi ikirarin cewa babu gwamnan arewa da zai iya kawowa Tinubu jiharsa.
Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na kasa ya bayyana kwarin gwiwar cewa, jihohin Arewa maso Yamma za su ba Tinubu kuri'unsu a zaben bana saboda wasu dalilai.
Arewa
Samu kari