Arewa
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar, ya zargi babban bankin Najeriya ta hana sabbin takardun naira wanda ya jefa al'umma cikin halin kakanikayi.
Babban bankin Najeriya watau CBN ya jawo bankunan Microfinance da masu sana'ar POS domin kara bunkasa shirin musanya wa talakawa tsaffin kuɗi da sabbi a Zamfara
Dan takarar majalisa a jam'iyyar NNPP ya yi abin kunya yayin da ya saci wasu adadi na kudade daidai lokacin da zabe ke karatowa. An bayyana yadda ya saci kudin.
Yayin da ake ci gaba da fama da karancin sabbin Naira, wasu 'yan Najeriya sun koma amfani da kudin jamhuriyar Nijar; CFA a jihar Sokoto saboda babu manyan kudi.
Rahotanni da suke fitowa a yanzu sun bayyana cewa mai martaba sarkin Dutse, a Jihar Jigawa, Muhammadu Sanusi ya riga mu gidan gaskiya bayan fama da rashin lafia
Wasu yan ta'adda da ake kyautata zaton yan kungiyar ISWAP ne sun kutsa wani gari mai suna Gur da ke karamar hukumar Biu inda suka sace magunguna masu yawa.
Babban bankin Najeriya reshen jihar Bauchi ya bayyana cewa a ko wace rana kowane reshen banki yana karban N30m domin saukaka wa jama'a su cire sabbin kuɗi.
Kwamishinan rundunar yan sandan jihar Bauchi ya bayyana cewa wani abun fashewa da ake zaton Nakiya ce ya lalata Masallaci da makaranta da gida a garin Azare.
Takarar shugabancin Bola Ahmed Tinubu na APC na iya haduwa da gagarumin cikas yayin da kungiyar dattawan arewa ta tabbatar da cewar Kwankwaso zai janyewa Atiku.
Arewa
Samu kari