Arewa
Rikicin da ya barke tsakanin Hausawa da Fulani a karamar hukumar Gudu, jihar Sokoto ya yi sanadin mutuwar mutane hudu, ana zargin saɓani a kan gona ne ya jawo fadan.
Wani Musulmi attajiri a garin Jos, Huzaifa Ibrahim Abdullahi ya taimakawa coci da kayutar N1m da kuma bulok 2,000 domin inganta zaman lafiya tsakanin al'ummar jihar.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya kaddamar da shirin tallafawa marayu wanda ya saba aiwatarwa duk shekara a gidan gwamnatinsa da ke Damaturu.
Babbar kotun a jihar Kano ta ba da belin matashiyar 'yar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya kan kudi N500,000 bayan zarginta da yada badala daya sabawa al'adun jihar.
Dattawan Arewa sun ce gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu ta gaza wajen samar da tsaron rayuka da dukiyoyin jama'a a yankin, tana mai buga misali da satar dalibai.
An ruwaito yadda ;yan ta'adda suka kai farmaki sansanin sojojin Najeriya a jihar Yobe tare da kashe jami'in soja da kuma kone motocin sintiri na jami'ai.
Ana cikin jimamin rasuwar dalibai mata a jihar Nasarawa, wasu mata huɗu sun sake rasa rayukansu yayin da suka gamu da cunkoso a wurin karbar Zakka a jihar Bauchi.
Hukumar Kwastam a yankin jihar Kebbi ta tabbatar da cewa wasu matasa da ake zargin barayin shinkafa ne sun sace buhunnan shinkafa 29 a ofishinsu.
Malamin addinin Islama ya bayyana yadda 'yan kabilar Igbo ke tsanar auren Musulmi saboda wasu dalilai na addini da kabilanci a yankin Kudu maso Gabas.
Arewa
Samu kari