Anambra
Kwamishinan labarai da wayar da kan jama'a na jihar Anambra, Mista Don Adinuba, ya ce rahoton da ke yawo cewa mutane na barin jihar gabannin zabe karya ne.
A cikin watannin da suka gabata, tsaro a jihar ya lalace, lamarin da ya dinga zama kalubale tare da tunanin yadda zaben zai kasance a yankin da kasar baki daya.
Wani kamfani na shawarwari akan harkokin siyasa da gudanar da bincike na kasa da kasa da ke Amurka ya ce akwai yiwuwar Andy Uba na jam’iyyar APC ya lashe zaben
Anambra - Dan takaran gwamnan jihar Anambra karkashin jam'iyyar APGA, Charles Soludo, ya tuhumi abokin hamayyarsa, Andy Uba na APC, da laifin amfani da kwalin.
Duk da akwai 'yan takara 18 tare da jerin jam'iyyun siyasa da suka fito gaba-gadi domin neman kujerar gwamnan jihar Anambra a zaben da za a yi ranar 6 ga Nov.
Sifeto Janar na yan sanda, IGP Alkali Usman, ya cire DIG Joseph Egbunike a matsayin kwamandan tsaro a zaben jihar Anambra da zai gudana ranar Asabar, 6 ga Nuwam
Awka, Anambra state - Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, ya yi kuka kan yadda jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta shirya sakamakon zabe a kananan .
Gabannin zaben gwamnan Anambra na ranar Asabar, 6 ga watan Nuwamba, Sufeto Janar na 'yan sanda, Usman Baba, ya yi umurnin takaita zirga-zirgar ababen hawa.
Yawancin unguwanni a jihar Anambra sun yi tsit babu kowa yayin da mazauna yankin suka shige gida saboda dokar zaman gida na sati guda gabannin zaben gwamna.
Anambra
Samu kari