Anambra
Sifeta janar na ‘yan sanda, Usman Alkali Baba, ya lashi takobin ganin ‘yan sanda da sauran jami’an tsaro sun tabbatar zaben gwamnoni mai gabatowa a jihar Anambr
Charles Soludo ya bayyana cewa Andy Uba dan boyi-boyi ne a fadar tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo kuma mai goge wa tsohon shugaban kasan takalmi ne baya.
Rahotanni daga jihar Anambra sun nuna cewa jam'iyyar PDP ta yi babban kamu, inda shugabannin matasan AFGA da YPP suka sauya sheka tare da masoyan su a Njikuka.
Dr Obiora Okonkwo, Dan takarar gwamna na jam'iyyar Zenith Labour Party (ZLP) da za a yi a ranar 6 ga watan Nuwamba, ya zubar da hawaye a yayin da ya ziyarci gar
Jam’iyya APGA a jihar Anambra ta na ta rasa mutanen ta duk su na sauya shekar su, baya ga ‘yan majalisar jihar har da mataimakin gwamnan jihar, Nkem Okeke. Prem
Kafin zuwan zaben gwamnoni na 6 ga watan Nuwamba a jihar Anambra, sifeta janar na 'yan sandan Najeriya, Usman Baba, ya aike a kalla manyan jami'an 'yan sanda.
Yayin da ake jiran zaben gwamna a jihar Anambra, jam'iyyar SDP ta dakatar da wasu shugabanninta. An zarge su da cin dunduniyar jam'iyya gabanin zaben mai zuwa.
Yar majalisar dattijai mai wakiltar mazaɓar jihar Anambra ta arewa, Stella Oduah, ta bayyana cewa ayyukan da shugaba Buhari ke yi ne suka janyo hankalinta.
Kuma dai, fasto Dakta Misis Flora Ilonzo, ta gargadi ‘yan siyasa a kan yin magudin zabe gabannin zaben gwamna na ranar 6 ga watan Nuwamba, a jihar Anambra.
Anambra
Samu kari