Aisha Buhari
Uwar gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta na shirin karbar bakuncin wani taron mata na farko na jam’iyyar APC a babban birnin tarayya na Abuja.
Femi Adesina ya ce zuwa yanzu shugaban Najeriya Muhammadu Buhari lafiya lau yake. Adesina yace COVID-19 ya nuna cewahadiman shugaban kasa mutane ne kamar kowa.
Sulaiman Haruna, wani hadimin Aisha Buhari, ya musanta rade-radin da ke ta yawo na cewa uwargidan shugaban kasa Buhari, Aisha Buhari, ta na dauke da juna biyu.
Uwar gidan shugaban ƙasa, Aisha Muhammadu Buhari, ta umarci ma'aikatan ofishinta su tafi hutu har dai baba ta gani, wannna na zuwa ne bayan dawowa daga Turkiyya
Turkey - Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da Shugaban kasar Turkiyya, Mista Recep Tayyip Erdogan, da safiyar Juma’a, 17 ga Disamba, 2021 a birnin Istanbul.
Mrs Wilbina Jackson tsohuwar malamar makaranta kuma kwamishinan ilimi a halin yanzu. Ta sanar da hazakar Aisha Buhari yayin da ta koyar da ita darasin physics.
Aisha Buhari ta zama shugaba a kungiyar matan shugabannin kasashen Afrika masu fafatukar wanzar da zaman lafiya. An zabe ne jiya a wani taron da aka yi a Abuja.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana jin daɗins a kudirin da matan shugabannin Afirka suka sa gaba na samar da zaman lafiya da kawo cigaba nahiyar Afirka.
Aisha Buhari ta karbi bakuncin wasu daga cikin matan shugabannin kasashen Afrika a jiya Lahadi. Ana sa ran za a yi wani taron zaman lafiya ne a Najeriya da ya s
Aisha Buhari
Samu kari