Aisha Buhari
Africa Magic, gagarumin kamfanin nishadantarwa mallakin MultiChoice, su na duba yuwuwar yin wasan kwaikwayo kan Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa Muhammadu.
Tsohon ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a zaɓen 2019, Peter Obi, ya soki kuɗin da aka gwamnatin Buhari ta ware wa ofishin matar shugaban ƙasa, Aisha Buhari
Aisha Buhari ta bayyana kwararan dalilan ta na amfani da bidiyon ministan sadarwa, Ali Isa Pantami don kwatanta wa ‘yan Najeriya abubuwan da suke faruwa na mats
Ministan cigaban wasanni da matasa Sunday Dare, ya bada tallafin Naira miliyan 50 ga kwamitin shirya gasar cin kofin kwallon ƙafa na A'isha Buhari, Daily Nigeri
A watsu hotuna da uwar gidan shugaban Kasa, Aisha Buhari ta wallafa a shafinta na Instagram, ta bayyana haba-haba da ganin amaryar dan ta, Zahra Nasir Bayero.
Gwamnatin shugaba Buhari ta fusata da irin halin likitcoin Najeriya, ta ce sam ba za ta sake lamuntan irin wannan hali nasu ba. Ta ce ba aiki ba albashi kawai.
Uwargida shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari a ranar Litinin ta ce imanin da tayi da matasa da mata a Najeriya har yanzu yana nan daram,Daily Nigerian.
Aliyu Abdullah, mataimaki na musamman ga uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, a fannin yada labarai dda hulda da jama'a, yayi wata wallafa a kan dakatar da.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Rukayyatu Gurin a matsayin babban maitaimakawa na musamman kan mulki da harkokin mata a ofishin First Lady, The Punch ta
Aisha Buhari
Samu kari