Aikin Hajji
Dantsoho ya bayar da wannan sanarwan ne a ofishin hukumar da ke Kaduna a yau Laraba 23 ga watan Mayu. Ya kara da cewa an samu ragowar N44,615 idan aka kwatanta da kudin kujera a barar wato shekarar 2017. Dantsoho ya ce: "An cinma
Ramadan, wata na 9 a jerin watannin musulunci, ya sake dawowa kamar kowacce shekara. Musulmi, a ko ina a fadin duniya, na yin azumi a cikin watan Ramadan domin neman kusanci ga Ubangiji da samun lada. A cikin watan Ramadana ana bu
A bayan jami'ar Maiduguri ne aka kyarawa sojoji cewa akwai alamun mayakan Boko Haram na rara-gefe domin kai hare-hare a ranar alhamis da ta wuce. Sojoji suka iso wurin suka yi kwanto, suna kallo ana yi wa wasu samari sallar gawa
Hukumar jin dadin Alhazai ta kirayi maniyyatan jihar Kano akan su gaggauta cika kudaden kujerun su kafin lokaci ya kurace yayin da ta kayyade adadin kudin kujerun na bana wanda aka samu rangwami na wani kaso a wannan shekara.
A yau, Litinin, hukumar kula gidajen yari ta kasa (NPS) ta buga sanarwar zata dauki ma'aikata a wasu jaridun kasar nan. Sanarwar ta bayyana cewar, hukumar NPS na sanar da dukkan 'yan Najeriya dake bukatar aiki da hukumar cewar zas
Majalisar dattijai na yunkurin tsige shugaba Buhari ne saboda ya sabawa sashe na 80 na kundin tsarin mulkin Najeriya wajen fitar da Dalar Amurka $496 daga asusun rarar man fetur domin sayen wasu jiragen yaki na musamman daga kasar
Mai rikon kwaryar shugabancin hukumar, Ibrahim Magu, ya bayyana jin dadin sa bisa kammala aikin ginin sabuwar shelkwatar hukumar. "Ina godiya ga shugaban kasa da ya bawa wannan aiki fifiko. Hakan ya kara jadda aniyar da yake da
Da yake ganawa da manema labarai ranar Juma'a a garin Kano, Kassim, ya ce, jajircewar jami'an hukumar ne ta basu nasarar kama kayan. Kazalika ya bayyana cewar ofishin hukumar ya sami kudin shiga da adadinsu ya kai biliyan N4.3bn t
Maniyata 'yan Najeriya da ke son zuwa Kasar Saudiyya don sauke farali sun koka kan wahalwalun da ke tatare da sabuwar hanyar daukan bayanan matafiya ta hanyar na'aurar mai kwakwalwa da kasar ta bullo da shi. A dai shekara 2017 ne
Aikin Hajji
Samu kari