Aikin Hajji
Hukumar aikin Hajji ta Najeriya (NAHCON) ta bayyana dalilan da suka sa aka samu karin kusan kashi 50 bisa dari a kudin kujerar aikin hajjin bana a kasar.
Maniyyata aikin hajji daga Najeriya zasu akalla N1,500,000 kafin su sami daman sauke babban rukunin musulunci bana. Zuwa yanzu, hukumar kula da ayyukan Hajji ta
Dangane da jin dadin alhazai, alhazai za su samu mahalli mai inganci kuma kusa da harami kamar yadda sauran kasashen duniya ke samu suna jin dadi aikin su.
Uba yace zasu biya kudaden gidajen ne bayan sun tabbatar da kyan gidan da kuma kusancinsa da harami bakamar yadda akeyi da ba ace wai ga kayyadadden Kudi ba.
Baicn wannan hukumar tayi sabon tsarin bada kudin guzuri ga alhazan. A sabon tsarin hukumar alhazan ke da alhakin baiwa alhazan kudaden guzurinsu ta hanyar bank
Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa (NAHCON) tace masarautar kasar Saudi Arabia ta sake mayar ma Najeriya yawan adadin kujerun aikin Hajji da aka saba bata.
Ga wasu abubuwa 10 da ka iya mayar da kai attajiri a wannan shekara idan ka kiyaye da su, a bisa shawarar wani masani kan kasuwanci da harkar tattlin arziki
A cewar shugaban sashin hulda da kafafen yada labaran hukumar, Alhaji Uba Mana, sharudan za su taimaka wajen kawo karshen samun masu safarar miyagun kwayoyi
Direban Shugaba Buhari ya dawo da wani makudan kudin kasar waje, dalar Amurka da riyal da ya tsinta a kasar saudiya a cikin wata jaka.
Aikin Hajji
Samu kari