Jihar Adamawa
Wannan hari yazo ne a daidai lokacin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amsa gayyatar shugaban kasar Amurka Donal Trump zuwa kasar Amurka, inda suka tattaunawa batutuwan da suka shafi matsalolin ta’addanci a Najeriya.
"Idan na yiwa wani daga cikin ku laifi don Allah ya yafe min. Ba zan taba batawa wani daga cikin ku da gan-gan ba," gwamna Bindo ya fadawa iyayen jam'iyyar APC a jihar Adamawa. Bindow ya nemi dukkan 'ya'yan jam'iyyar APC a jihar A
An kama Behora ne a jiya kuma hukumar 'yan sanda ta ce zata gurfanar da shi gaban kotu bisa wasu caji guda hudu da suka hada da bata suna da kuma bayar da bayanan bogi a kan hukumar 'yan sanda. Abubakar ya bukaci 'yan siyasa da su
APC ta tashi wani taro baram-baram ba yadda aka so ba a Jigawa. Taron dai ya tashi ‘Yan Majalisa 2 ne kurum na Jihar su ka halarta. Daga ciki akwai Dan Majalisar Garki/Bubura Adamu Fagen Gawo wanda yayi jawabi.
Gwamnatin Buhari ta kuma bada damar a gina Jami’ar Soji a Najeriya a Garin Biu a cikin Jihar Borno. Adamu Adamu wanda shi ne Ministan ilmi na kasar ya bayyanawa manema labarai wannan a babban Birnin Tarayya Abuja.
Za ku ga jerin Gwamnonin da zuwa ko kafin 2019 za su tattara su bar kujeran su dalilin kammala wa’adin su da su kayi na shekaru 8 a kan gadon mulki. Daga cikin su akwai Shugaban Gwamnonin Najeriya watau Abdulaziz Yari.
Mazauna kauyukan; Lawaru, Dung, Nzoruwe, Pulum, Kudomti, da Shaforon, sun ce sojin sama sun yi ruwan bama-bamai a kan kauyukan su ranar 4 ga watan Disamba, 2017, yayin wani rikici tsakanin mazauna kauyukan da makiyaya.
Gwamna na farko a mulkin farar hula na jihar Adamawa, Alhaji Abubakar Saleh Michika, ya mutu. NAIJ.com ta samu rahoton cewa, Michika ya mutum ne a daren ranar Asabar a Cibiyar kiwon lafiya na jihar Adamawa bayan yayi fama da ciwo.
Daga cikin manyan 'ya'yan jam'iyyar APC dake kokarin hada karfi da karfe domin dakatar da gwamnan akwai; tsohon gwamnan jihar, Murtala Nyako, tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir David Lawan, tsohon gwamnan jihar Legas a m
Jihar Adamawa
Samu kari