Jihar Adamawa
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Adamawa ta ce ta kashe wani mutum, Lot Bitrus da ake zargi da kai wa ayarin motoccin matar gwamnan jihar Adamawa hari
Wasu 'yan daba a yankin garin Muchala da ke kusa ta Mubi sun farmaki Lami Ahmadu Fintiri, matar Gwamna Ahmadu Fintiri. Sun raunata mutum daya cikin tawagarta.
Yan kwanaki kafin babban zaben shugaban kasa na 25 ga watan Fabrairu, dan takarar gwamnan jam'iyyar Labour Party ya kauracewa gangamin kamfen din Peter Obi.
Sanata Aisha Binani, 'yar takarar kujerar gwamnan jihar Adamawa a karkashin jam'iyyar APC, ta roki magoya banyanta da su daina shigar mata a yayin kamfen dinta.
Wasu da ake kyautata zaton yan ta'adda ne sun kashe fitaccen malamin addinin kirista a jihar Adamawa, Jerry Hinjari. Yan sandan Adamawa sun tabbatar da kisar.
Alhaji Aliyu Maina, 'dan takarar gwamnan jihar Adamawa a karkashin jam'iyyar NRM, ya kwanta dama ranar Laraba. Wannan na zuwa ne ana saura wata 1 zaben gwamna.
Sakataren tsare-tsare na jam'iyyar APC reshen jihar Adamawa, Mustapha Atiku Ribadu, ya bayyana cewa jam'iyyar APC ta yi babban rashi na fitar Jibrilla Bindow.
Sanata Jibrilla Bindiw, tsohon gwamnan jihar Adamawa da ya sha kashi hannun Ahmadu Fintiri a zaben 2019 duk da yana kan mulki ya fita daga jam'iyyarsa ta APC.
Kotu a jihar Adamawa ta yanke hukuncin daurin shekaru takwas kan dagacin kauyen Gugu, yankin Banjiram a karamar hukumar Guyuk, jihar Adamawa kan kin biyan bashi
Jihar Adamawa
Samu kari