Jihar Adamawa
Shugaban kasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya nemi mutanen jihar Adamawa su kada wa Aishatu Binani kuri'unsu ta zama gwamna a zaben watan Fabrairu mai zuwa 2023.
Rundunar tsaron jihar adamawa ta kara jami'an tsaro a ciki wajen babban birnin jihar Yola, gabanin zuwan shugaba Muhammadu Buhari bude yakin neman zaben Binani
Aishatu Binani, 'yar takarar kujerar gwamnan jihar Adamawa a karkashin jam'iyyar APC, ta kai wa shugaba Buhari ziyara hara fadarsa da ke Aso Villa a Abujaa.
Wani Mohammed Umar, dan shekara 21 da ya yi yunkurin sace adaidaita sahun abokinsa ya shiga fada komar yan sanda. Yace talauci ne ta saka shi aikata hakan.
Shugaban hukumar yaki da fasa kwabrin miyagun kwayoyi, Buba Marwa, ya bayyana cewa iyaye su fara neman satifiket na gwajin kwaya daga masu neman auren yaransu.
Gwamnan Adamawa, Ahmadu Fintiri ya zargi babban bankin Najeriya CBN da nufin 'azabtar da yan siyasa da dokar ta kayyade adadin kudin da za a iya cira daga banki
Malama Nuhu Ribadu, tsohon shugaban EFCC ya bayyana cewa ba zai ba zai garzaya kotun koli ba don daukaka karar zaben fidda gwani. Yace ya rungumi kaddaraa.
Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta magantu a kan yanayin siyasar arewa inda ta shawarci shugabannin yankin da su yi koyi da yadda takwarorinsu na kudu ke siyasa.
Rahotanni sun nuna cewani hatsari mai muni ya rutsa da watar Hilux dake cikin ayarin gwamnan Adamawa, Ahmadu Fintiri, yana hanyar zuwa Mubi, mutane 4 sun rasu.
Jihar Adamawa
Samu kari