Abun Bakin Ciki
Gwamna Bala Mohanmed ya bayyana alhininsa bisa rasuwat iyan Jama'are kuma hakimin Hanifari, Ahmed Nuhu Wabi sakamakon hatsarin mota ranar Lahadi.
Kungiyar kare hakkin Musulmi ta MURIC ta soki harin da wasu suka kai kan limamin masallaci da iyalansa, ta bukaci bincike da neman a hukunta masu laifin.
Yayin da ake rigima tsakanin Isra'ila da Iran, wani babban jami'in gwamnatin Amurka ya ce shugaban kasar, Donald Trump ya hana shirin kashe Ayatullah Ali Khamenei.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa shugaban kungiyar CAN na jihar Filato, Rabaran Polycarp Lubo, ya rasu a wani asibiti da ke Jos bayan rashin lafiya.
Hukumar ƴan sanda reshen jihar Gombe ta tabbatar da rasuwar mutane biyar sakamakon raɗaɗin wutar lantarki da aka kawo mai karfi da safiyar yau Asabar.
Yayin da Hisbah ke kokarin gyara tarbiyya a Katsina, matasa sun kai hari ofishin Hisbah a Tandama, karamar hukumar Danja ta jihar, bayan sabani da jami’anta.
Rahotanni sun tabbatar da cewa Allah ya yi wa Garba Mustapha, wani da ake dab da ɗaura aurensa rasuwa sakamakon hatsarin mota a hanyar zuwa wurin ɗaura aure.
Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triumph ya shawarci al'umma bayan rashin daraja da cin mutuncin da aka yi wa Alhaji Aminu Dantata a lokacin bukukuwan Sallah a Kano.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta sake yin babban rashi bayan rasuwar shugaban karamar hukumar Otto-Awori, Musbau Ashafa ya riga mu gidan gaskiya.
Abun Bakin Ciki
Samu kari