Abun Bakin Ciki
A ranar Lahadi ne kwamishinan yada labarai a jihar Kano, Muhammad Garba, ya buka ci jama'a su kwantar da hankulansu tare da basu tabbacin cewa nan bada dadewa
Mazauna yankin, wanda ke makwabataka da barikin sojoji ta Bukavu, sun ce suna zargin gawar mutumin ta shafe kusan sa'a 24 a gefen titin. BBC Hausa ta ce wani ma
Wani tsohon dalibin Farfesa Maikaba ya shaidawa Thecable cewa ya kammala shiri tsaf domin halartar jana'izarsa da za a yi a unguwar Fagge da ke cikin garin Kano
Jawabin Yakadi ya cigaba da cewa; "nan da nan muka tuntubi ma'aikatan hukumar shawo kan cututtuka ma su yaduwa ta kasa (NCDC) domin su zo su dauke shi zuwa cibi
Kazalika, gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, ya sanar, a ranar Asabar, cewa rahoton hukumar NCDC ya tabbatar da cewa an samu mutum biyu da ke dauke da kwayar cut
A cewar gwamnan, akwai bukatar a rage yawan gawarwakin mutane da aka ajie a dakunan ajiyar domin samun wurin da za a ajiye sabbin gawarwakin mutanen da suka mut
Fitaccen masanin ilimin tattalin arziki, Farfesa Ibrahim Ayagi, ya mutu ranar Asabar a jihar Kano, kamar yadda jaridar 'The Nation' ta wallafa. The Nation ta ce
Sanarwar mutuwar na kunshe ne a cikin wani sako da Henshaw Ogubike, kakakin babban akanta na kasa, ya aika wa manema labarai ranar Laraba. "Mu na ma su bakin c
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-olu, ya ce gwamnatinsa za ta gurfanar da wasu ma su dauke da kwayar cutar covid-19 da su ka yi karya a kan bayanan tafiye
Abun Bakin Ciki
Samu kari