Abun Bakin Ciki
Ƴan tada ƙayar baya sune suka sace shi a garin Jakana kan titin Damaturu zuwa Maiduguri na jihar Yobe, a ranar Laraba, Amma bayan kwanaki biyu sai ga mamacin ya
Adam ya zama mamba a kungiya Boko Haram tun ya na da shekaru goma bayan mayakan kungiyar sun tafi da shi bayan sun kai hari garinsu, Firgi, da ke yankin karamar
Hukumar NDLEA a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke birnin Abuja, ta kama wani mutumi wanda ya shigo kasar don shirye shiryen bikinsa da miyagun kwayoyi.
Sun tsayar da motar tare da tambayar mai laifin ya basu takardu, hakan kuma sai ta gagara, lamarin da ya sa daga bisani aka wuce da shi zuwa ofishin 'yan sanda
Rundunar ƴan sanda ta sanar da cewa ta ceto uku daga cikin jami'an ta huɗu da ƴan ta'adda su ka sace a unguwar Tuntun dake Ijebu Igbo a ƙaramar hukumar Ijebu No
Manajan hulɗa da jama'a da bayanai na Arik Air, Adebanji Ola, an ɗauki wannan matakin ne a ƙoƙarin da kamfanin ya ke don murmurewa tare da farfaɗowa don dawowa
Malam Yusuf, wanda ya bayyana a gidan jaridar ARISE, ya ce a wasu lokutan, gwamnonin jihohin suna siyawa ƴan bindigar Shanu, sannan su basu kuɗi a matsayin hany
Wasu miyagun 'yan ta'adda da ake kyautata zaton cewa 'yan fashi ne sun hallaka babban jami'an dan sanda mai mukamin mataimakin kwamishina, Egbe Edum, a hanyarsa
Gaba ɗaya abin ya fara ne da misalin ƙarfe 10:30 na safiyar Asabar, mayaƙan Boko Haram cikin kayan sojoji ɗauke da manyan bindigu suka yi mana ƙawanya suka zaga
Abun Bakin Ciki
Samu kari