Abun Al Ajabi
Wani matashi ya shiga damuwa lokacin da kyakkyawar budurwarsa baturiya, zata koma ƙasarsu, bayan ta kawo masa ziyara har ta kwana biyar. Sai da ya yi kuƙa.
Dan Najeriya na neman wata nau'in fitalar da ta dade ba a yi amfani da ita ba, ya ce zai saya kan kudi mai tsoka idan ya samu wanda ke da irin wannan fitila.
Binciken masana ya bayyana yadda ake da alaka mai karfi tsakanin yawan yin waya da kuma hawan jini. Binciken ya fadi irin kalar mutanen da ke kamuwa da cutar.
Wata budurwa mai dauke da abubuwan ban mamaki ta ce yanzu kam ta tuba ta daina aikata zunubi ta bi Allah wajen tafiyar lamuranta na yau da kullum yadda suke.
Sarkin Ingila ya bayyana alkawarinsa na yiwa 'yan kasar Ingila adalci kuma zai tausaya musu kan yadda zai mulki=e su daidai lokacin da aka rantsar dashi bana.
Wani matashi ya bayyana yadda rayuwa ke da matukar wahala da zaran mutum ya zama uba, ya bayyana cewa baya bacci duk dare saboda rainon dansa wanda yake jariri.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta caccaki saurayinta kan aike mata N70,000 maimakon N400,000. Ta yi masa wankin babban bargo da barazanar rabuwa da shi.
Wata amarya ta koka bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya ya tarwatsa wajen taron bikinta. An gama kawata ko'ina da kayan alatu sai ga ruwan sama ya sauko.
Wata uwa wacce ta gaji da kallon diyarta tana kwana a kan gadon kaninta ta yi bidiyo tana tambayan mutane abun da ya kamata ta yi domin yi wa tufkar hanci.
Abun Al Ajabi
Samu kari