Abun Al Ajabi
Wani bidiyo mai ban dariya ya nuno lokacin da wasu matasa uku suka tunkari wata budurwa sannan suka duka don rokonta lambar wayarta a madadin abokinsu.
Dr Umoh Michael, wani likita a bangaren tiyata na asibitin koyarwa na jami’ar jihar Lags (LUTH), ya yanke jiki ya mutu bayan shafe tsawon awanni 72 yana aiki.
Wani matashi ya koka a soshiyal midiya yayin da ya bayyana mafarkin da ya yi da marigayi mawakin nan na Najeriya, Mohbad. Jama’a sun yi martani a kai.
Wasu tagwaye sun bayyana yadda suke rayuwarsu komai a tare tamkar mutum daya ne su. Suna tashi daga bacci tare, su ci abinci a tare, wanka a tare da komansu tare.
Allah ya yi wa yaron nan mai suna debola Akin-Bright, wanda aka nemi hanjinsa aka rasa a yayin da ake masa tiyata rasuwa a yammacin Talata, 19 ga Satumba.
Wata yar Najeriya ta bayyana martanin saurayinta bayan ta zolaye shi da sakon kawo karshen soyayyarsu. Hirarsu ta yadu a dandalin soshiyal midiya.
Wata mata ta wallafa faifan bidiyo inda ta bayyana yadda ta samu juna biyu daga cewa mijinta ya mata tausa na kankanin lokaci, a karshe ta haifi jaririya.
Wata uwa mai bukata ta musamman ta yi nasarar haihuwar lafiyayyen yaro kuma ta wallafa bidiyon kyakkyawan yaron a dandalin TikTok domin nunawa mabiyanta.
tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi martani kan sojar gonar da ta yi ikirarin ita matarsa ce. Taiwo ta ba da hakuri a madadin sa kan abun da ya yi a Oyo.
Abun Al Ajabi
Samu kari