Abun Al Ajabi
NAIJ.com ta fahimci cewa, ruwan saman da ya kece tamkar da bakin kwarya da misalin karfe 11.00 na daren ranar Lahadin da ta gabata har zauwa karfe 1.00 na daren ranar Litinin ya janyo cika da tumbatsar fadamu da koguna a yankunan.
Tabbas sai da mai rai ake labarin duniya domin kuwa mun samu rahoton cewa hukumar 'yan sanda ta jihar Zamfara ta cafke wata mata, Salamatu Shehu, bisa laifin kashe mijinta a kauyen Rafin-Gona dake karamar hukumar Anka.
A ranar Alhamis ta yau ne gwamnatin jihar Oyo karkashin jagorancin gwamna Abiola Ajimobi, ta rufe babbar Kasuwar nan ta Bodija dake birnin Ibadan yayin da jami'an 'yan sanda da Mahauta suka yi artabu kan rashin jituwa.
Tsohon gwamnan na ci gaba da zaman bai wa diga-digan sa hutu na tsawon shekaru 14 a gidan kaso na Kuje dake garin Abuja, bisa aikata laifin almundahana ta dukiyar al'umma a yayin da yake cin ganiyyar sa kan kujerar mulki.
Joseph Walter Jackson, Mahaifin fitaccen marigayin mawakin nan, Michael Jackson, ya riga mu gidan gaskiya kamar yadda kafofin watsa labarai daban-daban na duniya suka bayyana wannan mummunan rahoto a ranar yau ta Laraba.
Wata kotun tarayya dake garin Abuja a ranar Laraba da ta gabata ta kayyade watan Satumba lokaci na fara da sauraron takaddamar Sufeto Janar na 'yan Sanda, Ibrahim Idris, akan Majalisar dattawa da kuma shugaban ta, Bukola Saraki.
Wannan lamari dai ya afku ne a Unguwar Akpata dake karamar hukumar Egor ta jihar Edo da a yanzu wannan Magidanci na kwance a gadon Asibiti inda likitoci ke fafutikar ceto rayuwarsa kamar yadda shafin jaridar The Nation ya bayyana.
Wani mai kare hakkin dan Adam, Dede Uzor, ya yi tir gami da Allah wadai dangane da afkuwar wannan lamari, inda yake kira ga kwamishinan 'yan sanda na Jihar, Garba Umar, akan ya tabbatar an gudanar da adalci cikin lamarin.
Abun mamaki bay a karewa a Duniyar nan tamu, hakan ya saka Bahaushe ke cewa “inda ran ka, ka sha kallo”. Kowa dai ya yarda cewar abincin da Akuya ta fi so ita ce ciyawa ko dusa ko kuma wasu nau’in abinci da mutane ke ci. Amma sai
Abun Al Ajabi
Samu kari