Abun Al Ajabi
Wata karamar yarinya ta yadu a shafukan sada zumunta bayan da ta nuna sabuwar fasahar da ta koya mai ban mamaki ta samar da wuta daga ruwa da garin gishiri.
A kwanan nan ne aka dauki bidiyon wata budurwa ‘yar Najeriya, inda ta yadu a shafin Instagram tana buga wasan kwallon kafa daidai iyawarta a wani salo na daban.
Wani matashi mai karancin shekaru mai amfani da shafin@kala_kakapentoa ya nuna halin tausayi da jin kai bayan ya tsinat wani yaro a gefen titi kuma ya daukeshi.
Wani matukin keke napep ya matukar taba zukatan mutane da kyan halinsa da ya bayyana inda 'yan Najeriya a kafar sada zumuntar zamani suka dinga masa addu'a.
Bidiyon ya kuma janyo cece-kuce musamman yadda mutumin ya bayyana cewa ya sanya wa abin da ya haifa suna Ngozi saboda tsananin kaunar harshen inyamuranci...
Mazauna wani kauye a kasar Zambia sun cika da mamaki bayan wata mata tayi wuff da makwabcin da katangarsu ke jikin gidansa bayan mijinta ya kwanta jinya tsawon.
Wani mai shirya fina-finai kuma mai kera abubuwa mai suna Hashem Alghaili da wani mutum mai suna Tony Holmsten sun shirya bikin bude wani tamfatsetsen otel mai.
Fitacciyar jarumar fim din kudancin Najeriya wato Nollywood, Kemi Afolabi, ta karyata rade-radin cewa ta je wani sanannen coco don samun waraka daga wata cuta d
Jami’an yan sandan jihar Delta sun kama wani mutum mai shekaru 33, Mista Volt Blessing Gabriel, kan amfani da zarto wajen fille kan dansa mai shekara daya.
Abun Al Ajabi
Samu kari