Abun Al Ajabi
Bidiyoyin Alexandria wacce ta kasance yarinya yar shekaru tara sun karade shafukan soshiyal midiya inda aka ce tana da cutar kansa kuma ana nema mata taimako.
Wani 'dan sanda ya bayyana wadatar zucinsa a kan titi da irin albashin da yake samu ya ishe shi, lamarin da ya birge jama'a. Ya ki karban kudin da aka bashi.
Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan ganin hotunan yadda wata matashiya ta sauya gaba daya bayan ta yi aure. Matar ta kara haske da kyau kamar ba ita ba.
Wani dan Najeriya mazaunin Ingila ya je shafin soshiyal midiya don nuna wani bidiyonsa yana tafiya shi kadai a titi. Ya ce Turawa sun gudu saboda zafin rana.
Bidiyon TikTok din da aka sake wallafa wa a shafin @gossipmilltv a Instagram ya ja maganganu kuma suka dinga bayyana ra'ayoyinsu kan kaifin kwakwalwar yaron.
Bidiyon wani karamin yaro da ke tuka mota da kansa kamar wanda ya kai shekarun da shari’a ta gindaya ya sa mutane da dama magana a intanet a kwanan nan....
Wata uwa mai yara uku, Jenna Ciambotti Shaffer, ta yi maganin danta wanda ke kwaikwayon yadda take abubuwa da tsohon ciki inda ta nada masa kwallon kankana.
Robert ya ci karo da hoton matarsa a wani dandalin kulla soyayya sai ya ji wani abu ya caki zuciyarsa game da hoton kuma ya ji a ransa cewa ita din tasa ce.
Wata matashiyar budurwa, Vicklin Watson, ta je shafukan soshiyal midiya don nuna yadda take da yawan gashi a jiki da fuskarta, wanda gado ne a gidansu dukka.
Abun Al Ajabi
Samu kari